2 Sar 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin fa suka aikata bisa ga dukan abin da Yehoyada firist ya umarta. Kowa ya zo duk da mutanensa waɗanda za su huta aiki ran Asabar tare da waɗanda za su yi aiki ran Asabar, suka zo wurin Yehoyada.

2 Sar 11

2 Sar 11:3-17