2 Sar 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku kewaye sarki, kowane mutum ya riƙe makaminsa. Duk wanda ya yi ƙoƙari ya zo kusa, sai a kashe shi. Sai ku kasance tare da sarki duk lokacin da zai fita da duk lokacin da zai shiga.”

2 Sar 11

2 Sar 11:6-17