2 Sam 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mefiboshet kuwa ya zauna a Urushalima ya riƙa cin abinci a teburin sarki kullum. Dukan ƙafafunsa kuwa sun naƙasa.

2 Sam 9

2 Sam 9:3-13