2 Sam 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Sarkin Ammonawa, wato Nahash, ya rasu, sai Hanun ɗansa ya gāje shi.

2 Sam 10

2 Sam 10:1-4