2 Sam 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ce, “Zan yi wa Hanun alheri kamar yadda tsohonsa ya yi mini.” Dawuda kuwa ya aiki manzanni su yi masa ta'aziyya.Amma da suka isa can,

2 Sam 10

2 Sam 10:1-7