2 Sam 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mefiboshet yana da ɗa sunansa Mika. Dukan waɗanda suke zaune a gidan Ziba kuma suka zama barorin Mefiboshet.

2 Sam 9

2 Sam 9:5-13