2 Sam 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya gane lalle Ubangiji ya tabbatar da shi sarki bisa jama'ar Isra'ila, ya kuma ɗaukaka mulkinsa saboda mutanensa, Isra'ila.

2 Sam 5

2 Sam 5:6-14