2 Sam 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan zuwan Dawuda Urushalima daga Hebron, sai ya ɗauki waɗansu ƙwaraƙwarai, ya kuma auri waɗansu mata. Aka kuma haifa masa waɗansu 'ya'ya mata da maza.

2 Sam 5

2 Sam 5:7-18