2 Sam 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hiram Sarkin Taya ya aiki jakadu zuwa wurin Dawuda. Ya kuma aika masa da katakan itacen al'ul, da kafintoci, da masu yin gini da duwatsu, suka kuwa gina wa Dawuda gida.

2 Sam 5

2 Sam 5:2-14