2 Sam 24:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka haye Urdun suka fara daga Arower, da garin da yake tsakiyar kwarin zuwa Gad, har zuwa Yazar.

2 Sam 24

2 Sam 24:1-11