2 Sam 24:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka zo Gileyad da Kadesh cikin ƙasar Hittiyawa, daga nan suka tafi Dan-ja'an. Daga Dan-ja'an kuma suka ratsa zuwa Sidon.

2 Sam 24

2 Sam 24:1-8