2 Sam 24:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma maganar sarki ta rinjayi ta Yowab da ta sauran shugabannin sojojin. Yowab kuwa da sauran shugabannin sojojin suka tashi daga gaban sarki suka tafi su ƙidaya mutanen Isra'ila.

2 Sam 24

2 Sam 24:1-7