2 Sam 23:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma kashe wani Bamasare mai cika fuska. Bamasaren yana da māshi a hannunsa, amma Benaiya ya tafi wurinsa da sanda, ya fizge mashin daga hannun Bamasaren, ya kashe shi da māshin.

2 Sam 23

2 Sam 23:20-24-39