2 Sam 23:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abubuwan da Benaiya, ɗan Yehoyada ya yi ke nan. Da haka ya samar wa kansa suna tare da jarumawan nan talatin.

2 Sam 23

2 Sam 23:16-24-39