2 Sam 20:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke a babban dutsen Gibeyon, Amasa ya zo ya tarye su. A lokacin nan Yowab yana saye da rigar yaƙi, ya sha ɗamara, yana kuma rataye da takobi a ɗamararsa. Da ya gabato, sai takobin ya faɗi.

2 Sam 20

2 Sam 20:2-12