2 Sam 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab ya ce wa Amasa, “Abokina kana lafiya?” Yowab kuma ya kama gemun Amasa da hannun dama don ya sumbace shi.

2 Sam 20

2 Sam 20:1-14