2 Sam 20:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mutanen Yowab, wato Keretiyawa da Feletiyawa, da dukan jarumawa, suka bi bayan Abishai. Suka fita daga Urushalima don su bi sawun Sheba, ɗan Bikri.

2 Sam 20

2 Sam 20:1-8