2 Sam 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya ce wa Abishai, “Sheba ɗan Bikri fa, zai ba mu wuya fiye da Absalom, sai ka ɗauki mutanena, ka bi sawunsa, don kada ya ci garuruwa masu garu har ya tsere mana.”

2 Sam 20

2 Sam 20:1-9