2 Sam 20:25-26 Littafi Mai Tsarki (HAU) Shewa shi ne magatakarda. Zadok da Abiyata su ne firistoci. Aira mutumin Yayir shi ne mashawarcin Dawuda.