2 Sam 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin Dawuda aka yi yunwa shekara uku bi da bi. Dawuda kuwa ya roƙi Ubangiji. Sai Ubangiji ya ce masa, “Akwai alhakin jini a kan Saul da gidansa, domin ya kashe Gibeyonawa.”

2 Sam 21

2 Sam 21:1-10