2 Sam 19:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuma suka amsa wa mutanen Yahuza, suka ce, “Muna da rabo goma a wurin sarki Dawuda fiye da ku, don me kuka raina mu? Ba mu ne muka fara maganar komowar sarki ba?”Amma maganar mutanen Yahuza ta fi ta mutanen Isra'ila zafi.

2 Sam 19

2 Sam 19:38-43