2 Sam 20:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wata mace mai hikima ta yi kira daga cikin garin, ta ce, “Ji mana! A faɗa wa Yowab, ya zo nan, ina so in yi magana da shi.”

2 Sam 20

2 Sam 20:12-25