2 Sam 20:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan mutanen da suke tare da Yowab kuma suka zo suka kewaye shi cikin Abel-bet-ma'aka. Suka tula ƙasa a jikin garun garin, daidai da tsayinta, waɗansu kuma suna ƙoƙarin rushe garun.

2 Sam 20

2 Sam 20:6-17