2 Sam 20:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya zo kusa da ita, sai macen ta ce, “Kai ne Yowab?”Ya ce, “I, ni ne.”Ta ce masa, “Ka kasa kunne gare ni.”Ya ce, “Ina sauraronki.”

2 Sam 20

2 Sam 20:12-19