2 Sam 19:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya yi tafiya zuwa Gilgal. Kimham kuma ya tafi tare da shi. Mutanen Yahuza duka, da rabin mutanen Isra'ila suna tafe tare da sarki.

2 Sam 19

2 Sam 19:39-42