2 Sam 19:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan mutanen Isra'ila suka zo wurin sarki, suka ce masa, “Me ya sa mutanen Yahuza 'yan'uwanmu, suka sace ka, suka kawo sarki da iyalinsa a wannan hayin Urdun, tare da dukan mutanensa?”

2 Sam 19

2 Sam 19:32-43