2 Sam 19:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan dukan jama'a suka haye Urdun, sarki kuma ya haye. Ya yi bankwana da Barzillai, ya sumbace shi, ya kuma sa masa albarka. Sai Barzillai ya koma gidansa.

2 Sam 19

2 Sam 19:38-41