2 Sam 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma umarci Yowab, da Abishai, da Ittayi ya ce, “Ku lurar mini da saurayin nan, Absalom.” Dukan sojojin suka ji umarnin da sarki ya yi wa shugabanninsu a kan Absalom.

2 Sam 18

2 Sam 18:2-8