2 Sam 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sojojin suka tafi zuwa karkara don su yi yaƙi da mutanen Isra'ila. Suka yi yaƙin a kurmin Ifraimu.

2 Sam 18

2 Sam 18:1-10