2 Sam 18:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya ce musu, “Duk abin da kuka ga ya fi muku kyau, shi zan yi.” Sarki kuwa ya tsaya a bakin ƙofar garin sa'ad da sojojin suke fita, kashi kashi, ɗari ɗari, da dubu dubu.

2 Sam 18

2 Sam 18:3-14