2 Sam 18:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai tsaron kuma ya ga wani mutum yana zuwa shi ma a guje, sai ya ta da murya wajen mai ƙofar garin, ya ce, “Ga wani mutum kuma yana zuwa a guje!”Sai sarki ya ce, “Shi ma labari yake kawowa.”

2 Sam 18

2 Sam 18:22-27