2 Sam 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ta da murya, ya faɗa wa sarki. Sai sarki ya ce, “Idan shi kaɗai ne, yana kawo labari ne.” Mutumin ya yi ta ƙara zuwa kusa.

2 Sam 18

2 Sam 18:20-31