2 Sam 18:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa yana zaune a tsakanin ƙofofi biyu na garin. Mai tsaro ya hau kan soron da yake kan bangon garu. Da ya ɗaga kai ya duba, sai ya ga mutum yana gudu shi kaɗai.

2 Sam 18

2 Sam 18:16-30