2 Sam 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahimawaz ya ce, “Duk dai abin da zai faru, zan tafi.”Sai Yowab ya yardar masa ya tafi. Sa'an nan Ahimawaz ya sheƙa, ya bi ta hanyar fili, ya wuce Bahabashen.

2 Sam 18

2 Sam 18:20-28