2 Sam 18:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai tsaron ya ce, “Na ga gudun na farin kamar gudun Ahimawaz ɗan Zadok.”Sai sarki ya ce, “Shi mutumin kirki ne, yana kawo kyakkyawan labari ne.”

2 Sam 18

2 Sam 18:18-32