2 Sam 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab ya ce masa, “Ba za ka kai labari yau ba, sai wata rana ka kai, amma yau ba za ka kai labari ba, domin ɗan sarki ya mutu.”

2 Sam 18

2 Sam 18:15-24