2 Sam 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahimawaz ɗan Zadok ya ce wa Yowab, “Ka yarda mini in sheƙa a guje in kai wa sarki labari yadda Ubangiji ya cece shi daga hannun magabtansa.”

2 Sam 18

2 Sam 18:16-21