2 Sam 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yowab ya ce wa wani mutumin Habasha, “Tafi ka faɗa wa sarki abin da ka gani.” Sai Bahabashen ya rusuna wa Yowab, sa'an nan ya sheƙa a guje.

2 Sam 18

2 Sam 18:11-24