2 Sam 17:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da fādawan sun tafi, sai mutanen suka fito daga rijiyar. Suka tafi suka ce wa sarki Dawuda, “Ka tashi ka haye kogin nan da nan, gama ka ji irin muguwar shawarar da Ahitofel ya bayar a kanka.”

2 Sam 17

2 Sam 17:11-29