Sa'ad da fādawan Absalom suka zo gidan, suka tambayi matar, “Ina Ahimawaz da Jonatan suke?”Sai ta ce musu, “Ai, tuni sun haye kogi.”Sa'ad da suka neme su ba su same su ba, sai suka koma Urushalima.