2 Sam 17:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda da dukan mutanen da suke tare da shi suka haye Urdun. Kafin wayewar gari ko wannensu ya haye Urdun.

2 Sam 17

2 Sam 17:17-29