2 Sam 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Abishai, ɗan Zeruya, ya ce wa sarki, “Ranka ya daɗe, don me za ka bar wannan kare yana ta zaginka? Bari in tafi in fille masa kai.”

2 Sam 16

2 Sam 16:5-15