2 Sam 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sarki ya ce masa, “Ba ruwanku, ku 'ya'yan Zeruya. Idan yana zagi saboda Ubangiji ya sa shi, to, wa ya isa ya ce, ‘Don me kake yin haka?’ ”

2 Sam 16

2 Sam 16:8-19