2 Sam 16:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya ce wa Abishai da dukan fādawansa, “Ga shi ma, ɗana na cikina yana neman raina, balle wannan mutumin Biliyaminu! Ku bar shi ya yi ta zagi, gama Ubangiji ne ya umarce shi.

2 Sam 16

2 Sam 16:4-15