2 Sam 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya sāka maka saboda alhakin jinin gidan Saul, wanda ka hau gadon sarautarsa. Yanzu Ubangiji ya ba da sarautar ga Absalom, ɗanka. Duba, masifa ta auko maka, gama kai mai kisankai ne.”

2 Sam 16

2 Sam 16:1-15