2 Sam 15:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ittayi ya amsa wa sarki, ya ce, “Na rantse da zatin Ubangiji da darajar ubangijina, sarki, duk inda za ka tafi ko a mutu ko a yi rai zan tafi.”

2 Sam 15

2 Sam 15:16-27