2 Sam 15:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce masa, “To, wuce gaba.” Ittayi Bagitte kuwa ya wuce gaba tare da dukan mutanensa da 'yan yaransu.

2 Sam 15

2 Sam 15:18-27