2 Sam 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jiya jiya ka zo, ba daidai ba ne in sa ka ka yi ta ragaita tare da mu, ga shi, ban san inda zan tafi ba. Koma tare da 'yan'uwanka. Ubangiji ya nuna maka alherinsa, da amincinsa.”

2 Sam 15

2 Sam 15:13-23