2 Sam 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya ce wa Ittayi, shugabansu, “Don me kai kuma za ka tafi tare da mu? Koma ka zauna wurin sabon sarki, gama kai baƙo ne, ɗan gudun hijira kuma daga ƙasarku.

2 Sam 15

2 Sam 15:10-21