2 Sam 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan fādawansa, da matsaransa, wato dukan Keretiyawa, da dukan Feletiyawa, da dukan Gittiyawa, sojoji ɗari shida waɗanda suka bi Dawuda tun daga Gat suka wuce a gabansa.

2 Sam 15

2 Sam 15:13-20